1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

April 3, 2020

Cikin shirin za a ji yadda ake ci gaba da samun wadanda ke warkewa daga cutar COVID-19. A Najeriya ana farin cikin nasarorin da ake samu kan mayakan Boko Haram. Sai Nijar da batun tsawaita lokacin bude makarantu saboda coronavirus.

https://p.dw.com/p/3aPhT