1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
March 24, 2020

A cikin shirin bayan sauraren labaran duniya za a ji cewa mayakan jihadi sun kaddamar da wani hari kan sojojin Najeriya a daidai lokacin da duniya ke fafutikar yaki da cutar Coronavirus.

https://p.dw.com/p/3Zxnb