1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
March 15, 2020

A cikin shirin za a ji cewa Asusun kula yara kanana na Majalisar Dinkin Duniya ya ce yara miliyan biyar aka haifa a tsawon shekaru kusan 10 na yakin basasar kasar Siriya.

https://p.dw.com/p/3ZSvb