1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW Hausa

May 6, 2017

A cikin shirin bayan Labaran Duniya, akwai rahoto kan taro a birnin Astana da nufin shawo kan rikicin Siriya da ke ci gaba da lakume rayukan al'ummar kasar.

https://p.dw.com/p/2cWoL