1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW Hausa

Lateefa Mustapha Ja'afarSeptember 19, 2016

A cikin shirin bayan kun sha Labaran Duniya za ku ji cewar wasu da ake kyautta zaton 'yan Boko Haram ne sun kai wani sabon hari a jihar Bornon Najeriya tare da hallaka mutane. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.

https://p.dw.com/p/1K4xw