1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW Hausa

Yusuf Bala Nayaya
December 11, 2016

A cikin shirin za ku ji cewa wasu 'yan mata da basu wuce shekaru bakwai zuwa takwas ba, sun kai wani hari na kunar bakin wake a Maiduguri fadar gwamnatin jihar Bornon Najeriya.

https://p.dw.com/p/2U6TF