1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 15.03.2017

Salissou Boukari
March 15, 2017

A cikin shirin za a ji cewa wasu kungiyoyi 86 sun ajiye takardunsu na neman kasancewa jam'iyyun siyasa a Tarayyar Najeriya kamar yadda hukumar zaben kasar ta tabbatar da hakan.

https://p.dw.com/p/2ZE0t