1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 05.11.2016

November 5, 2016

A cikin shirin kun ji cewar rundunar sojojin Najeriya ta sanar da cewar ta ceto karin wata yarinya daga cikin 'yan matan Chibok wadanda Kungiyar Boko Haram ta sace take kuma yin garkuwa da su sama da shekaru biyun da suka gabata

https://p.dw.com/p/2SD54