1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 04.06.2018

Mouhamadou Awal Balarabe
June 4, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa hukumar 'yan sanda ta Najeriya ta gayyaci kakkakin majalisar dattawan kasar Bukola Saraki a ofishinta domin ya bada ba'asi a game da zargi da wani dan fashin da makami ya yi masa na cewar shi ne ke ba su umarni.

https://p.dw.com/p/2yuzw