1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW 09.04.2018

Yusuf Bala Nayaya
April 9, 2018

A cikin shirin za a ji Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya bayyana aniya ta tsayawa takara a shekarar 2019. Hare-hare na kara lakume rayuka bayan hari da guba a Siriya.

https://p.dw.com/p/2vjWD