1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na 01.05.2019

Zulaiha Abubakar
May 1, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa sabon sarki Naruhito ya dauki alwashin sauke nauyin da ke kansa na shugabancin al'umma cikin adalci jim kadan bayan ya gaji mahaifinsa wanda ya lashe shekaru 30 yana mulki kafin ya yi murabus.

https://p.dw.com/p/3Hly4