1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 30.11.2020

Binta Aliyu Zurmi
November 30, 2020

A cikin shirin za a ji yadda manoma a jihar Borno da ke kokarin kwaso albarkatun gonar su sun kauracewa gonak saboda tsoro bayan da mayakan Boko haram su ka yi barazanar hallaka su.

https://p.dw.com/p/3m2eA