SiyasaShirin Rana 27.01.2021To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFauziyya Dauda01/27/2021January 27, 2021A cikin shirin za a ji martanin al'ummar Nijar kan garabawul da makwafciyarta Najeriya ta yi ga shugabannin tsaron kasarta. Jami'an kungiyar tarayyar turai da na Afrika sun yi rangadin lalata makamai na mayakan Bakassi a kudancin Najeriya.https://p.dw.com/p/3oV1uTalla