1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 24.02.2020

February 24, 2020

Cikin shirin Najeriya ta ce ta sami ci gaba ta fannin tattalin arziki saboda rufe iyakokinta da ta yi. Hukumar zabe a Togo ta ce shugaba mai ci ne ya lashe zaben kasar da aka yi a karshen mako. A Jamus kuwa jam'iyya mai mluki ta sha kaye a Hamburg.

https://p.dw.com/p/3YLKx