1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 22.12.2021

December 22, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya, za a ji cewa gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir Ahmed Elrufai ya jaddada hadin kai tsakanin gwamnonin yankin arewa maso yammacin kasar wajen kawo karshen matsalar tsaro dake kara ta'azarra a yankin.

https://p.dw.com/p/44iT1