1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 22.08.2018

August 22, 2018

Cikin shirin za a ji yadda aka gudanar da sallar layya a Jamhuriyar Nijar. Majalisar Dinkin Duniya kuwa bukata ta yi da a gudanar da bincike kan kashe-kashen da ke ci gaba a Najeriya.

https://p.dw.com/p/33bbN