1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 22.05.2019

Ramatu Garba Baba
May 22, 2019

A cikin shirin za a ji cewa, daruruwan mutane sun shiga fargaba bayan da rundunar sojoji ta sake kwashe wasu al’ummomin Sabongari zuwa sansanonin ‘yan gudun hijira da ke Damboa mai nisan kilomita 70 daga Maiduguri fadar gwamnatin jihar Borno.

https://p.dw.com/p/3Iusu