1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 22.03.2018

March 23, 2018

Cikin shirin za a ji halin tsaka mai wuyar da iyayen daliban Dapchi da 'ya'yansu da mayakan Boko Haram suka sako a ranar Laraba suka shiga dangane da sake mayar da 'yan’yan nasu makaranta, bayan kashedin da kungiyar ta yi masu. Al'umar birnin Sokoto na ci gaba da fama da matsalar ruwan sha mai tsafta sakamakon rashinsa da ake yi.

https://p.dw.com/p/2uo7E