A cikin shirin za a ji martanin matsasn arewacin Najeriya kan jawabin da shugaban kasar ya yi da ya jaddada cewa batun hadin kasa ba abu ne da za a yi tababa a kansa ba, abin da kai tsaye ya nuna matsayin gwamnati a kan masu kiraye-kiraye a raba kasar.