1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 19.12.2019

SK2 / S02SDecember 19, 2019

A kasar Kameru an fara mayar da martani bayan amincewa da daftarin dokar da ta bai wa yankunan kasar biyu da ake magana da Turancin Ingilishi kwarya-kwaryar 'yancin cin gashin kai.

https://p.dw.com/p/3V6Ns