1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 18.11.2019

Binta Aliyu Zurmi
November 18, 2019

A cikin shirin bayan kunsha labaran duniya za ku ci cewar, hukumar zaben Najeriya ta bayyana sunan Yahaya Bello a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan da aka yi a jihar Kogi ranar Asabar din da ta gabata, Madugun 'yan adawa Hama Amadou ya sake komawa gidan kaso domin kammala wa'adin da aka deba masa bayan wani hukunci da aka yanke masa.

https://p.dw.com/p/3TFqK