1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 18.05.2020

Binta Aliyu Zurmi
May 18, 2020

A cikin shirin za ku ji cewar kungiyoyi masu kare hakkin bil adama a Najeriya sun zargi gwamnati da yin tafiyar hawainiya wajen yaki da masu kai hare-hare da garkuwa da mutane.

https://p.dw.com/p/3cQuM