1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 18.03.2019

Yusuf Bala Nayaya
March 18, 2019

A cikin shirin za a ji jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta yi watsi da sabon matakin da hukumar zaben kasar ta dauka na soke sake gudanar da zabukan gwamna a wasu yankunan jihohin Bauchi da Rivers.

https://p.dw.com/p/3FFn7