1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 16.02.2019

Abdullahi Tanko Bala
February 16, 2019

A cikin shirin za a ji cewar a Najeriya matakin dage babban zaben kasar da hukumar zabe ta kasa INEC ta dauka ya jefa jama'a cikin rudani ko yaya yan siyasar suka ji da wannan mataki? a saurari cikakken bayania cikin shirin.

https://p.dw.com/p/3DVXP