1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 15.12.2021

Lateefa Mustapha Ja'afar
December 15, 2021

A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar na matsalar tsaro da ke kara kamari a Tarayyar Najeriya. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.

https://p.dw.com/p/44J81