1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin rana 15.09.2020

Ramatu Garba Baba
September 15, 2020

Bayan rahotanni za a ji karin bayani a game da zaman da Shugabanin kasashen da ke cikin kungiyar ECOWAS suke yi a wannan Talata kan rikicin siyasar Mali, musamman ma dai kokarin da suke yi na ganin an mayar da kasar kan tafarkin demokradiyya.

https://p.dw.com/p/3iVcx