1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 15.08.2020

Lateefa Mustapha Ja'afar
August 15, 2020

A cikin shirin za ku ji cewa Iran ta yaba da matakin Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, na yin watsi da bukatar Amirka na kara wa'adin takunkumin makamai kan Tehran din. Akwai sauran shirye-shiryenmu.

https://p.dw.com/p/3h1Ol