1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 15.08.2016

Abdul-raheem HassanAugust 15, 2016

A Najeriya 'yan jaridu sun nuna ja a kan matakan rundunar Sojoji na ayyana dan jarida Ahmed Salkida cikin mutum uku da ake nema ruwa a jallo.

https://p.dw.com/p/1Jibh