1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 15:06:2018

SK2 / S02SJune 15, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, an gudanar da bukukuwan sallah a sassan kasashen duniya yayin da wani hari da 'yan tawayen kasar Yemen suka kai a kudu da birnin Hodeida mai tashar jirgin ruwa ya halaka sojoji 12.

https://p.dw.com/p/2zdlO