1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 14.11.2018

Ramatu Garba Baba
November 14, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, gwamnatin jahar Lagos da ke Kudu maso yammancin Najeriya ta amince da dokar bai wa dalibai mata izinin suturta jikinsu ta hanyar sanya hijabi kamar yadda addinin musulunci ya tanadar.

https://p.dw.com/p/38GKb