1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 13.08.2018

Lateefa Mustapha Ja'afar
August 13, 2018

A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni ciki kuwa har da na kalubalen da Shugaba Idriss Deby Itno na Chadi ke fuskanta lokacin da yake cikinwa'adin mulkinsa na biyar.

https://p.dw.com/p/335hR