1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 13.07.2020

Binta Aliyu Zurmi
July 13, 2020

A cikin shirin za ku ji a jamhuriyar Nijar jami'an 'yan sanda ne suka yi nasara damke wasu bata gari da ke safarar manyan makamai daga kasar Libiya zuwa Nijar din da ma Najeriya.

https://p.dw.com/p/3fFYu