1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 13.05.2020

May 14, 2020

A cikin shirin bayan Labaran duniya, muna tafe da rahotanni masu kayatarwa, ciki har da batun zargin cin zarafin masu dauke da cutar coronavirus a Najeriya. Akwai kuma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.

https://p.dw.com/p/3cEEV