SiyasaShirin rana 13.01.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala01/13/2020January 13, 2020A cikin shirin za a ji shugaban kasar Niger Mouhammadu Issofou ya kori shugaban rundunar sojin kasar. A Najeriya kuma kotun kolin kasar ta dage shariun zaben wasu gwamnoni bayan samun yamutsin magoya bayan jam'iyyun siyasa.https://p.dw.com/p/3W9LtTalla