1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 12.12.2018

Gazali Abdou Tasawa
December 12, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa kungiyar kare hakkin dan Adam ta Human Rights Wach ta zargi gwamnatin Najeriya da gaza hukunta jami'an tsaron da ake zargi da kisan daruruwan 'yan Shi'a a a Tarayyar Najeriya.

https://p.dw.com/p/39x9M