1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 12.01.2020

Binta Aliyu Zurmi
January 12, 2021

A cikin shirin za a ji a Najeriya jami'an tsaro na farin kaya watau DSS ko SSS sun fidda rahoton bankadon wani yunkurin wasu da ke kulle-kullen rura wutarrikicin addini a wasu sassan Najeriya.

https://p.dw.com/p/3npdV