A cikin shirin za a ji cewar Za a ji cewar an yi kone kone a birnin La Paz na kasar Bolivia bayan murabus din shugaban kasar Evo Morales. A Najeriya, kungiyar kare hakkin bil Adama ta Human Right Watch ta nemi gwamnatin tarrayra ta haramta cin zarafin yara a gidajen mari