1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana 11.01.2021

January 11, 2021

Shirin ya kunshi wani tanadin da gwamnatin jihar Kaduna ta Najeriya ke yi don inganta tsaro a kan manya da kananan hanyoyin ciki da wajen jihar da ke fama da garkuwa da mutane da sauran nau'uka na rashin kwanciyar hankali.

https://p.dw.com/p/3nnZd