1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana: 10.07.2020

Zainab Mohammed Abubakar
July 10, 2020

Gwamnatin Najeriya ta kirkiro naurara gwada cutar corona da wa ni dan Najeriyar ya kirkira, wacce za’a yi amfani da ida don gwada manoma milyan biyar saboda kaucewar fuskantar yadda cutar zata shafi manoma da ka iya kaiwa ga matsalar karancin abinci.

https://p.dw.com/p/3f8k2