SiyasaShirin rana 08.04.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa04/08/2020April 8, 2020A Najeriya, a jihar Kaduna dake arewacin kasar wata dambarwa ta kunno kai bayan da jami'an tsaro suka bude wuta domin tilasta bin umurnin takaita zirga-zirgar jama'a sakamakon cutar Corona.https://p.dw.com/p/3aeVvTalla