1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 01.12.2020

Binta Aliyu Zurmi
December 1, 2020

A cikin shirin za a ji yau daya ga watan Disamba rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin yaki da cutar da ke karya garkuwa jiki watau HIV/AIDS ko Sida.

https://p.dw.com/p/3m57Y