1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 01.09.2018

Mohammad Nasiru Awal
September 2, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa mawakin nan da ya rikide zuwa dan siyasa a Yuganda wato Bobi Wine ya fice daga kasar don duba lafiyarsa a Amirka. Akwai Ciniki da Masana'antu da Hadadar Kasuwanni da shirin Ji Ka Karu da kuma Amsohin Takardunku.

https://p.dw.com/p/349Ka