1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin DW na yamma na ran 25 ga watan Yuli 2015

Gazali Abdou TasawaJuly 25, 2015

Bayan labaran duniya shirin ya kunshi Jerin shirye-shirye da suka hada da ra'ayin malamai kan ziyarar da shugaban Najeriya M.Buhari ya kai a kasar Amirka, da zabi sonka.

https://p.dw.com/p/1G4jS