1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin DW Hausa na 06.12.2015

Ahmed SalisuDecember 6, 2015

A cikin shirin za a ji cewa ana cigaba da tattara sakamakon zaben da aka yi a jihar Bayelsa da ke kudancin Najeriya. Amirka za ta bayyana matakan da za ta dauka don murkushe kungiyar nan ta IS. Akwai kuma shirye-shirye masu kayatarwa.

https://p.dw.com/p/1HIKc