SiyasaShirin Abu Namu: 05.05.2021To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFatima Mohammed05/10/2021May 10, 2021Amfani da lallen gargajiya a Najeriya wata al’ada ce da ta samo asali tun iyaye da kakanni daga Hausa Fulani, musamman a lokacin bukukuwan al’adun gargajiya da bikin sallah ko aure. Sai dai a wannan zamani an samu koma bayan hakan. https://p.dw.com/p/3tC9GTalla