SiyasaSharuddan Najeriya kan batun bude iyakokintaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa AS02/21/2020February 21, 2020Hukumomi a Najeriya sun bukaci rushe daukacin rumbunan ajiye kaya da ke a kan iyakar Najeriya da kasashen Benin da na Niger kafin kaiwa ga bude iyakokin da ke tsakanin kasashen.https://p.dw.com/p/3Y9iwTalla