SiyasaShakkun 'yan Borno kan murkushe Boko HaramTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa01/09/2017January 9, 2017Sabbin hare-hare da mayakan Boko Haram suka kai a jihohin Borno da Yobe da yayi sanadiyyar mutuwar mutane sama da 20 ya fara haifar da ayar tambaya kan ko da gaske ne an gama da 'yan Boko Haram. https://p.dw.com/p/2VWmTTalla