1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sayar da kaddarorin gwamnatin Najeriya ya janyo cece-kuce

September 27, 2016

A Najeriya kungiyar kwadagon kasar ta ce za ta yi fito na fito da gwamnati a kan shirin sayar da kadarorin gwamnatin kasar domin ceto tattalin arziki daga hali na koma baya.

https://p.dw.com/p/2QdrN