1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurarin shirin DW na rana na 02-06-2016

Gazali Abdou TasawaJune 2, 2016

A cikin shirin za ku ji cewa Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya soke ziyarar da ya yi niyyar kaiwa a yankin Ogoni na Niger Delta inda zai kaddamar da aikin soma tsabtace muhallin yankin daga gurbatar mai.

https://p.dw.com/p/1Iyz2