1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na ranar 24 ga watan Yuni 2015

BabayoJune 24, 2015

A cikin akwai rahotanni kan tufe taron shekara-shekara na 'yan jarida da tashar DW take tsarawa, sannan kasashen Turai masu mafani da kudin bai daya na Euro na neman hanyar magance matsalolin tattalin arziki da Girka ta samu kanta a ciki, yayin da a Najeriya ake samun martani kan kalaman Shugaba Muhammadu Buhari na kwato dukiyar kasar da aka sace.

https://p.dw.com/p/1Fn02